LEGAL COVER FOR YOU AND YOUR FAMILY
AKWAI TSARE-TSAREN BIYAN KUDIN AIKI MASU SAUKI
LAUYOYI MASU HIDIMA GAREKA KODA YAUSHE A KUMA KO INA
Muhimmin Bayani
Holdingbrief na bawa yan Najeriya na gida da mazauna kasashen waje dama ta samun lauya ta yanar gizo da hanyoyin biyansa hakkokin aikin sa cikin sauki
A WIN FOR LAWYERS
lawyers that sign up on holdingbrief.com have the opportunity of receiving briefs of people who list their cases on the platform; that is indeed a win
Akwai damar ka bayar da aiki kana wani wuri daban ayi maka shi a wani wuri daban
Kuna iya bayar da aiki daga inda kuke da zama daban lauya me zama a chan wurin da kuke bukatar aikin ya karba ya kuma aiwatar muku abun da kuke so ayi muku a chan a cikin sauki
Salon aika sakonni
Aika sako da tura takardu ba tare da sa ciwon kai ba
